iqna

IQNA

masallacin manzon allah
Tehran (IQNA) an gudanar da sallar rokon ruwa a masallacin haramin Makka da kuma masallacin manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486513    Ranar Watsawa : 2021/11/04

Tehran (IQNA) an dauki kwararan matakai na hana yada cutar corona a haramin Makka da Madina.
Lambar Labari: 3486075    Ranar Watsawa : 2021/07/04

Tehran (IQNA) wani tsoho da yake zaune a masallacin manzon Allah (SAW) a mafi yawan lokutan rayuwarsa ya rasu.
Lambar Labari: 3486032    Ranar Watsawa : 2021/06/20

Tehran (IQNA) shugaban hukumar da ke kula da masallacin harami da masallacin manzon allah (SAW) ya sanar da bude baje kolin kur'ani a masallacin haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3485852    Ranar Watsawa : 2021/04/27

Tehran (IQNA) an fara gudanar da babban baje kolin kur’ani mai tsarki a masallacin manzon Allah (SAW) da ke Madina.
Lambar Labari: 3485621    Ranar Watsawa : 2021/02/05

Tehran (IQNA) hukumar lafiya ta duniya ta bayyana cewa birnin Madina mai alfarma yana daga cikin birane mafi lafiya a duniya.
Lambar Labari: 3485598    Ranar Watsawa : 2021/01/28

Tehran (IQNA) an bayar da izini ga masallata kan su yi salla a kan rufin masallacin ma’aiki (SAW) saboda yanayi na corona.
Lambar Labari: 3485515    Ranar Watsawa : 2021/01/01

Tehran (IQNA) madaba’antar sarki Fahad da ke buga kur’ani a kasar saudiyya ta samar da wani tabarau da ke nuna yadda masallacin manzon Allah (SAW) yake.
Lambar Labari: 3485452    Ranar Watsawa : 2020/12/12

Bangaren kasa da kasa, dubban Palastinawa ne suka gudanar da gangami a yanknan daban-daban na Palastinu domin yin Allawadai da hana gudanar da kiran sallah a birnin Quds.
Lambar Labari: 3481308    Ranar Watsawa : 2017/03/12